Sheikh Zakzaky (H) Ya Baiyanawa Duniya Manufarsa.
“Sheikh Zakzaky (H) ya bayyanawa Al'ummah cikakken saƙon da'awarsa kamar haka.... ”
“Kamar yadda Bature baiyi mana wayo ba, yace kafirci ya komar damu to muma musulunci zamu koma”.
“Musulunci daman Shine jinin mu shine gadon mu shine alfaharin mu”.
“Tayi wu wani yace Ohoo! To zaka 6alle arewa ne? Sae muce aa mu musulunci muka ce maka xamuyi, musulunci kuma ba ruwanshi da kudu ba ruwanshi da arewa”.
“Musulunci a wajensa addini ne na Allah duka kasa kuma ta Allah ce”.
—Sheikh zakzaky (H).
Islamicnewupdate.com
Comments
Post a Comment