KISA BA'A BISA KA'IDABA
Sojojin Mamayan Haramtaciyar kasar Isra'ila sun kashe matashin yaro Bafalasdine Dergham Al-Akhras Mai Shekaru 19 a samamen da suka Kai da Safiyar Yau Laraba a Sansanin'yan gudun Hijira na Aqabat Jabr a ga6ar Yammacin kogin Jordan. #Islamicnewupdate #PalestineAyau