KISA BA'A BISA KA'IDABA

 


Sojojin Mamayan Haramtaciyar kasar Isra'ila sun kashe matashin yaro Bafalasdine Dergham Al-Akhras Mai Shekaru 19 a samamen da suka Kai da Safiyar Yau Laraba a Sansanin'yan gudun Hijira na Aqabat Jabr a ga6ar Yammacin kogin Jordan.

#Islamicnewupdate

#PalestineAyau

Comments

Popular posts from this blog

Tawagar Jonathan ta gana da hamɓararren shugaban Mali

دعاء المشلول‌

Malaman da ba sa goyon bayan malamai su shiga siyasa