“JUYIN JUYA HALI NE MAFITA, BA CANJIN GWAMNATI BA!”.
–Shaikh zakzaky (H)
“Canja Gwamnati ta hanyar katin zave ba shi ne mafita na halin quncin rayuwa da ake ciki ba, kullum aka samu sabon shugaba sai an ce gara na baya da shi, kuma hakan zai
ci gaba muddin ba mun canza tsarin bane. Kamar mota ce ta riga ta lalace, injinta ya
buga, sai ka ce ai direban ne bai iya tuqi ba, ka cire wannan ka sanya wancan, to, in ba
ka gyara motar ba ne, babu yadda za a yi ta koma daidai, saboda ainihin lamarin ba
direban ba ne, motar ce! Dan haka, qasar nan tana buqatar ‘Juyin Juya Hali ne’ ba
‘Canjin Gwamnati ba!”.
–Shaikh zakzaky (H)
Comments
Post a Comment