Posts

BA ABIN MAMAKI BANE DON AN SAKI ZAKZAKY DAGA BAKIN MAQIYIN SHI,A.

Image
Daga Alkalamin Datti Assalafiy Jiya kotu a Kaduna ta wanke Amirul Jaish na rundinar shi'ah (IMN) Ibrahim Yakubu Zakzaky daga tuhumar da Gwamnatin jihar Kaduna ta masa, biyo bayan abinda ya faru a Gazwatu Hussainiyyah Zaria da sojojin janar Buratai a 2015 Ni abinda na fahimta lokacin da Gwamnati ta gindaya masa ne kawai yayi ta sakeshi da kuma tasirin da Zakzaky yake dashi a cikin wannan Gwamnatin, amma ba wai don ta rasa hujjar da zata cigaba da tsareshi ba Sannan bayan matakin da kotun Kaduna ta zartar, har ila yau inda ace Gwamnatin Kaduna tana da niyyar cigaba da garkame Zakzaky da tayi hakan ta hanyar daukaka kara a kotun tarayya dake Abuja, kamar yadda dokar kasa ta tanadar Zakzaky yana da manyan mutane a Kasarnan wanda suna da tasirin da zasu iya nema masa alfarma har a gurin shugaban Kasa, idan baku sani ba Zakzaky yana da Manyan Ministoci har guda biyu a cikin wannan Gwamnatin wanda a baya har muzahara suna fita kafin a kafa Gwamnatin Buhari a 2015 Gareka Musulmi Ahlussunna...

Photo :Wiladat of 10th imam Ali an-Naqi (AS)

Image

Photos: Imam Ali holy shrine preparing for auspicious Eid of al-Ghadir

Image
islamic new update: Imam Ali holy shrine on the eve of auspicious Eid of al-Ghadir 1442-2021. Eid al-Ghadīr (Arabic: عید الغَدیر) is among important feasts and happy holidays of Shi'a held on Dhu l-Hijja 18 at the time when, according to reports, the Prophet (s) appointed Ali b. Abi Talib (a) as his caliph and the Imam after himself following an order from God. That event happened in the Prophet's (s) Hajjat al-Wida' (the Farewell Hajj), in 10/632 in a place called Ghadir Khumm. In Shia hadiths, the anniversary has been called "Eid Allah al-Akbar" (the greatest eid of God), Eid of Ahl al-Bayt (a) and "Ashraf al-A'yad" (Most Honorable Eid). Shia Muslims celebrate this day around the world with various customs.

*Fita Na hudu. GHADEER KUM: WAYE SHUGABAN MUSULMI BAYAN WAFATIN MANZON ALLAH??*

  _Daga: Muh'd Jawad Assaminaky_  Tabbas Manzon Allah Bai Bar Duniya ba Sai daya Nuna Mana Magaji a Bayansa! Saboda an dora masa wani takhlifi, sai ya je wani wuri wanda idan wata masifa za ta sami mutanen Makka, misali ko yaki ko wani bala'i, in ka je ka yi kururuwa ko ka daga sauti ka yi kira, to an san akwai wata magana, watakila an kawo yaki ko wani abu. Da isarsa sai ya hau, yana hawa sai ya ce "ya bani Hashim! Ya bani Abdulmutallib! Ya bani Tim! Ya banu.."/Nan da nan jama'a suka cika wurin makil ya ce musu:"Idan na ba ku labari za ku gaskata? Suka ce haba ya Muhammad!  Ya za a ce ba za mu gaskata ka ba! Bayan ba mu taba samun ka da karya ba." Sai ya ce, "in na ce muku yanzu akwai a bayanBgarin nan mayaka sun taru za su yake ku duk da ba ku gani ba za ku yarda? Suka ce, "za mu yarda, me zai hana? Sai yake cewa, "to ni din nan Manzon Allah ne (S). Daga nan fa sai suka ce "assha! Tir! Don haka ne ma ka tara mu? Sai ya ci gaba da ce...

Fita Na Uku: GHADEER KUM, WAYE SHUGABAN MUSULMI BAYAN WAFATIN MANZON ALLAH?

_Daga: Muh'd Jawad Assaminaky_  Zamu cigaba a kashi na biyu Wajibine Shugaba Ya Zama Masanin Abinda Aka Dorashi Akai. ...    Mutum shi kansa ya dubi kansa da kyau in yana da mata da suka fi daya ko biyu da 'ya'ya, to in aka tambaye ka za ka iya tunanin abin da zai je ya dawo. Sai ka ji mutum yana cewa bayan raina na san 'ya'yan nan, imma za a sami matsala, to wane ne. Sai ka ga uba yana kokarin nuna cewa, to ga wane fa suji maganarsa. Wannan amawa (ordinary people) kenan suke fadin haka. Kuma suna iya fahimtar cewa bayansa hadin kai za a samu ko kuma bayan rasuwarsu lalle za a iya samun matsala.    To! Amma sai ga shi kuma shi Ma'aiki (SAW) abin mamaki ya iya barin wannan rayuwar, amma bai tsinkayo wannan matsalar ba, ko kuma ya tsinkayo ta bai sa ma mata magani ba! Shi ne abin da muke fada da kuma manufar ake cewa addinin Musulunci na da shi, to ba ya da shi din Wannan gibim da ake cewa Manzon Allah (SAW) bai cike ba, muna tabbatar da cewa ya cike shi. Kuma han...

Fita Na Biyu: GHADIR KUM, WAYE SHUGABAN MUSULMI BAYAN WAFATIN MANZON ALLAH (S.A.W)??

 _Daga: Muh'd Jawad Assaminaky_    Wa͟͟͟͞͞͞j͟͟͟͞͞͞i͟͟͟͞͞͞b͟͟͟͞͞͞i͟͟͟͞͞͞ Ne͟͟͟͞͞͞ Sh͟͟͟͞͞͞u͟͟͟͞͞͞g͟͟͟͞͞͞a͟͟͟͞͞͞b͟͟͟͞͞͞a͟͟͟͞͞͞ Ya͟͟͟͞͞͞ Za͟͟͟͞͞͞m͟͟͟͞͞͞a͟͟͟͞͞͞ Ma͟͟͟͞͞͞s͟͟͟͞͞͞a͟͟͟͞͞͞n͟͟͟͞͞͞i͟͟͟͞͞͞n͟͟͟͞͞͞ Ab͟͟͟͞͞͞i͟͟͟͞͞͞n͟͟͟͞͞͞d͟͟͟͞͞͞a͟͟͟͞͞͞ Ak͟͟͟͞͞͞a͟͟͟͞͞͞ Do͟͟͟͞͞͞r͟͟͟͞͞͞a͟͟͟͞͞͞s͟͟͟͞͞͞h͟͟͟͞͞͞i͟͟͟͞͞͞ A Ka͟͟͟͞͞͞i͟͟͟͞͞͞ {v͟͟͟͞͞͞}.    Kamar yadda muka yi bayanin muhimmancin Shugaba a baya, kuma babu mai musun haka din, to ga shi kuma Manzon Allah (SAW) ya rasu, ashe babu makawa al'ummar wannan Manzon tana bukatar samun wani Jagora wanda zai dora su bisa kan turbar wannan Manzon (SAW).    To, shi kuma wannan Shugaban dole ya san turba din Wannan addini. Misali idan ana son a sa mutum a bisa shugabancin direbobi, idan har ana son ayi adalci, to kamata ya yi a samu wanda ya san mota. Bai kamata ya zamo kenan cewa sai a je asibiti a dauko Likita, wanda ya kware wajen fidar mutum, a ce to ka zo ka zama Shugaban Bakanikan motoci ko na direbobi ba, sannan kuma a dau...

Fita Na Daya: GHADIR KUM, WAYE SHUGABAN MUSULMI BAYAN MANZON ALLAH??

 _Daga: Muh'd Jawad Assaminaky_   Muhimmancin Samun Shugaba Cikin Al'umma Abin da zamu iya cewa a nan shine da farko zamu iya cewa sakon wannan addini ba bako bane. Allah (T) tun fil azal ya sunnanta cewa zai rika turo mana da Annabawa saboda wannan kuma ludufi ne na Allah, turo mana Annabawa da zai yi. Amma akwai tuntuni ikirarin da muke yi gaba ga Allah (T) cewa zamu zo mu bauta masa shi daya, saboda mu din nan bayinSa ne. Sai dai bayan zuwan mu duniya muke mantawa, to saboda ludifin Sa ya shiga turo mana da Annabawa domin su zo su tunatar damu kan wannan alkawari da muka yi.    Don haka sai aka fara da Annabi Adam (A.S), daga nan sai wannan yazo ya tafi. Haka-haka, aka yi tayi, ana turo su daya bayan daya, Annabawa daban-daban suna zuwa. To, sai Allah Ta'ala cikin hikima tasa yasa Manzon karshe da zai zo shine Annabi Muhammad (SAW) shine zai zo ya cika shari'a na wannan addini, ya zama bayan Sa babu wata sabuwar shari'ar, bayansa babu wani Annabi da zai zo, zai z...