Posts

دعاء المشلول‌

 د عاء المشلول‌ اللّهُمَّ إِنِّي‌ أَسْئَلُكَ بِاسْمِكَ بِسْمِ اللهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِ يا ذَا الجَلالِ وَالإِكْرامِ يا حَي‌ُّ يا قَيّومُ لا إِلهَ إِلاّ أَنْتَ يا هُوَ يا مَنْ لا يَعْلَمُ ما هُوَ وَلا كَيْفَ هُوَ وَلا أَيْنَ هُوَ وَلا حَيْثُ هُوَ إِلاّ هُوَ يا ذَا المُلْكَ وَالمَلَكُوتِ يا ذا العِزَّةِ وَالجَبَرُوتِ يا مَلِكَ يا قُدُّوسُ يا سَلامُ يا مُؤْمِنُ يا مُهَيْمِنُ يا عَزِيزُ يا جَبارُ يا مُتَكَبِّرُ يا خالِقُ يا بارِئُ يا مُصَوِّرُ يا مُقَدِّرُ يا مُفِيدُ يا مُدَبّرُ يا شَدِيدُ يا مُبْدِئُ يا مُعِيدُ يا مُبِيدُ يا وَدُودُ يا مَحْمُودُ يا مَعْبودُ يا بعِيدُ يا قَرِيبُ يا مُجِيبُ يا رَقِيبُ يا حَسِيبُ يا بدِيعُ يا رَفِيعُ يا مَنِيعُ يا سَمِيعُ يا عَلِيمُ يا حَكِيمُ يا حَلِيمُ يا كَرِيمُ يا قَدِيمُ يا عَلِي‌ُّ يا عَظِيمُ يا حَنّانُ يا مَنّانُ يا دَيانُ يا مُسْتَعانُ يا جَلِيلُ يا جَمِيلُ يا وَكِيلُ يا كَفِيلُ يا مُقِيلُ يا مُنِيلُ يا نَبِيلُ يا دَلِيلُ يا هادِي‌ُ يا بادِي‌ يا أَوَّلُ يا آخِرُ يا ظاهِرُ يا باطِنُ يا قَائِمُ يا دآئِمُ يا عالِمُ يا حاكِمُ يا قاضِي‌ يا عادِلُ ي...

Hadith Aqa'ed

 Aqaed (Qayamat [Alqiyamah])  Imam Sadik (as) ya ce  A ranar kiyama za a gurfanar da mutane  kamar haka.  Wanda yayi namaz a rayuwarsa.  Da a ce masa ka yi addu'a, amma nufinka ya kasance don nuna bayyani ne, domin mutane su yaba ibadarka.  Za a jefa wannan mutum cikin wuta.  Sai a kawo mai karatun Alqur'ani.  Za a ce masa, 'a lokacin da kake karatun Alqur'ani, nufinka shi ne ka baje kolin sautinka mai dadi domin mutane su yaba sautin ka.  Wannan kuma za a jefa shi cikin wuta.  Mutum na uku da za a gabatar shi ne wanda ya yi shahada a jihadi.  Sai a ce masa: “Niyyarka a lokacin da kake yaqi ita ce ka nuna qarfinka da bajinta.” Kuma a kai shi zuwa ga wuta.  a cikin yin sadaka, domin mutane su ce ka mai karimci ne.  Sa'an nan kuma a kai shi zuwa Jahannama.  Manyan Zunubai Vol 1, Sashe na 3, shafi na 76;  Layali Akhbaar

SHAFI (1) ABUBUWAN DA ZA MU KOYA DAGA RAYUWAR SAYYADA ZAHRA (AS)

Image
  Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Tsira da aminci su kara tabbata ga Manzon rahama Muhammad dan Abdullahi da Iyalan gidansa tsarkaka, taurarin duniya da lahira da Sahabbansa managarta. Nazari da bincike a kan rayuwar Sayyadah Zahra abu ne faffada ainun, wanda za mu iya misalta shi da iyo a teku. Amma za mu yi ne da nufin bijiro da yadda rayuwarta ta kasance don daukar darussan da ke cikinta, haka kuma don mu sanya ta a matsayin samfuri ga rayuwar Musulmi baki daya. Ta yadda za mu fahimci manufar rayuwarmu wadda domin ta ne Allah ya halicci dan Adam. An haifi Fatimatuz Zahra ne ranar Juma’a 20 ga watan Jimada Thani a shekara ta biyar bayan wahayi. Mahaifinta shi ne Manzon Allah Muhammad dan Abdullahi, cikamakon Annabawa da Manzanni, rahama ga talikai. Mahaifiyarta kuwa ita ce; Nana Khadijatul Kubra (AS) matar Manzo (S) ta farko, wacce ta fara amsa kiran Manzo. Sannan kuma ta bai wa wannan addini muhimmiyar gudummawar da ba za a taba mantawa da ita ba har abada. Manzo (S) ya ce...

HAIHUWAR SAYYIDA FATIMA AL-ZAHRA (A.S)

Image
An haifi Fatima al-Zahra (a.s) ne a ranar juma'a, Ashirin ga watan Jimada Sani, shekaru biyar bayan aiko Annabi. Bayan haihuwar Manzon Allah (s.a.w.a) ya amshi 'yarsa da farin ciki da amincewa, ya kuma sa mata suna  Fatima . An haifeta kuma ta tashi a gidan Annabci, ta tarbiyyantu a inuwar wahayi, ta kuma sha kaunar imani da kyawawan dabi'u daga Khadija. Fatima ta kasance mai dauke da ruhin Manzon Allah (s.a.w.a) da dabi'unsa, don haka ta zama mai gado da kuma tsananin kama da shi, har ma A'isha ta taba cewa: "Ban ga wanda ya fi kama da Manzon Allah (s.a.w.a) a rashin magana da kyauta fiye da Fatima 'yar Manzon Allah ba, a tsayuwarta da zamanta. Ta kasance idan ta shiga wajen Annabi (s.a.w.a) ya kan mike ya tarbe ta, ya zaunar da ita a wurin zamansa. Haka nan idan Annabi ya shiga gare ta, ta kan mike daga wajen zamanta ta tarbe shi, ta zaunar da shi a wajen zamanta (1) " Allah Ya so Fatima ta fara yarintarta a wani yanayi mafi tsananin wahala da kuntat...

Sheikh Zakzaky (H) Ya Baiyanawa Duniya Manufarsa.

Image
 “Sheikh Zakzaky (H) ya bayyanawa Al'ummah cikakken saƙon da'awarsa kamar haka.... ” “Kamar yadda Bature baiyi mana wayo ba, yace kafirci ya komar damu to muma musulunci zamu koma”.  “Musulunci daman Shine  jinin mu shine gadon mu  shine alfaharin mu”.  “Tayi wu wani yace Ohoo! To zaka 6alle  arewa ne?  Sae muce aa mu musulunci muka ce maka xamuyi, musulunci kuma ba ruwanshi da kudu ba ruwanshi da arewa”.    “Musulunci a wajensa addini ne na Allah duka  kasa  kuma ta Allah ce”.  —Sheikh zakzaky (H). Islamicnewupdate.com

“JUYIN JUYA HALI NE MAFITA, BA CANJIN GWAMNATI BA!”.

Image
  –Shaikh zakzaky (H) “Canja Gwamnati ta hanyar katin zave ba shi ne mafita na halin quncin rayuwa da  ake ciki ba, kullum aka samu sabon shugaba sai an ce gara na baya da shi, kuma hakan zai  ci gaba muddin ba mun canza tsarin bane. Kamar mota ce ta riga ta lalace, injinta ya  buga, sai ka ce ai direban ne bai iya tuqi ba, ka cire wannan ka sanya wancan, to, in ba  ka gyara motar ba ne, babu yadda za a yi ta koma daidai, saboda ainihin lamarin ba  direban ba ne, motar ce! Dan haka, qasar nan tana buqatar ‘Juyin Juya Hali ne’ ba  ‘Canjin Gwamnati ba!”. –Shaikh zakzaky (H)

Bauchi opens N330m new general hospital

Image
map of bauchi state The Chairman of the Board of Trustees of the Peoples Democratic Party, Walid Jibrin, on Wednesday, inaugurated the newly-constructed Dambam General Hospital, constructed by the Bauchi State government at the cost of N330 million. Speaking while inaugurating the project, Jibrin commended the state governor, Bala Mohammed, for his achievements in various sectors since his assumption of office in 2019. He said, “I believe Bauchi State will never go backwards again. I want to appeal to the people of Bauchi State to give the governor their maximum support and cooperation always. “It is my belief that this hospital that we are inaugurating today will not only be a place of treatment of the sick, but a centre for training nurses and midwives. I hope that in future, it will be a centre for training of young doctors. “I commend Bauchi State governor for providing this hospital for the improvement of the health of the state, believing that this hospital will meet the needs of...