SYED MOJTABA HUSSAIN ALI KHAMNAE (DZ).
Ɗa ne ga Syed Ali Khamanei, Mahafiyarsa kuma Mansoureh Khojaste Bagherzadeh, an haife shi ranar 8 ga watan Satumba, 1969, yana da Shekaru 54 yanzu a duniya.
Ya Halarci yaƙin Iran da Iraq, wadda Saddam ya sabbaba shi a Shekarar 1987-1988, yanzu haka shi Kwamanda ne a wani sashen rundunar mayakan sa-kai na Iran wato Basij.
Malumansa sune...
Syed Ali Khamenei (DZ)
Syed Mahmoud Hashemi Shahroudi
Sheikh Mohammad-Taqi Mesbah-Yazdi
Sheikh Lotfollah Safi Golpaygani
Syed Mohammad Bagher Kharazi.
Yana da yara 3, a matakin karatunsa na Hauza Ayatullahi ne.
Allah ya ƙarawa Maraji'anmu da Iyalan su damu kammu Almajiransu Albarka.
Bada bayani daga
Muhd Bala Afuwa

Comments
Post a Comment